Jerin sunayen ’yan Najeriya 124 da Amurka za ta kora daga ƙasar
Ma’aikatar Tsaron Cikin Gida ta Amurka (DHS) ta wallafa sunaye da hotunan wasu ’yan Najeriya 124 da ta ce za a kora daga ƙasar, a wani ɓangare na ƙara tsaurara matakan korar baƙi da ba su da takardun zama ko kuma waɗanda aka samu da aikata laifuka.
A jiya Laraba ce ma’aikatar ta wallafa jerin sunayen a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana cewa wasu daga cikin mutanen suna tsare a hannun jami’an Hukumar Shige da Fice da Kwastam ta Amurka (ICE) saboda zargin aikata manyan laifuka.
Sai dai duk da bayyana sunaye, hotuna da kuma laifuffukan da ake zargin kowannensu da aikatawa, DHS ba ta bayyana ranar da za a fara koro su zuwa Najeriya ba.
Jerin sunayen da Ma’aikatar Tsaron Cikin Gida ta Amurka ta wallafa ya kuma haɗa da mutane daga wasu ƙasashe da dama, ciki har da Cuba, Kamaru, Nijar, Togo, Burkina Faso, Mexico da Honduras.
A cewar ma’aikatar, matakin na cikin manufofin gwamnatin Shugaba Donald Trump na korar baƙin da ba su da takardun zama, da kuma waɗanda aka samu da aikata laifuka.
Daga cikin ’yan Najeriya da aka sanya a cikin jerin akwai Adediora, Sunday Kunkushi, Mkputo Etukudoh, Marcus Unigwe, Olaniyi Ojikutu da Boluwaji Akingunsoye.
Sauran sun haɗa da Ejike Asiegbunam, Emmanuel Mayegun Adeola, Bamidele Bolatiwa, Ifeanyi Nwaozomudoh da Aderemi Akefe, inda galibinsu suka fito daga kudancin Najeriya.
Ga cikakken jerin sunayen ’yan Najeriya 124 da Amurkan za ta kora:
- Kenny Decker
- Oluyemisi Okedokun
- Patrick Temitope Edah
- Mudashiru Rosenje
- Chika Nwafo
- Uchechukwu Eze
- Dumbor Baribe
- Atiku Binuyo
- Oluwasegun Adekunle
- Marcus Unigwe
- Yusuf Bakare
- Bameyi Omale
- Joe Evbuomwan
- Utibe Effiong
- Adesina Surajudeen Lasisi
- Eghosa Obaretin
- Stephen Oseghale
- Joshua Ineh
- Alex Afolabi Ogunshakin
- Franklin Ibeabuchi
- Oluwadamilola Olufunsho Ojo
- Kolawole Aminu
- Obinwanne Okeke
- Benjamin Ifebajo
- Olugbeminiyi Aderibigbe
- Oluwaseyanu Akinola Afolabi
- Chukwudi Kingsley Kalu
- Donald Ehie
- Kelechi Umeh
- Charles Akabuogu
- Azeez Yinusa
- Ibrahim Ijaoba
- Usman Momoh
- Oluwole Odunowo
- Chibundu Anuebunwa
- Solomon Wilfred
- Aderemi Akefe
- Ifeanyi Nwaozomudoh
- Bamidele Bolatiwa
- Emmanuel Mayegun Adeola
- Ejike Asiegbunam
- Oriyomi Aloba
- Bolarinwa Salau
- Oludayo Adeagbo
- Joseph Ogbara
- Benji Macaulay
- Isaiah Okere
- Olamide Jolayemi
- Oladayo Agboola
- Toluwani Adebakin
- Abayomi Daramola
- Jelili Qudus
- Olatunde Oladinni
- Talatu Dada
- Olaniyi Akintuyi
- Omotayo Akinto
- Olajide Olateru-Olagbegi
- Patrick Onogwu
- Olamide Adedipe
- Christopher Ojuma
- Adeolu Solabu
- Christian Ogunghide
- Adeyinka Ademokunla
- Oyewole Balogun
- Olugbenga Abass
- Kingsley Ariegwe
- Olusegun Martins
- Kenneth Unanka
- Jeremiah Ehis
- Oluwafemi Orimolade
- Ayibatonye Bienzigha
- Uche Diuno
- Akinwale Adaramaja
- Boluwatife Afolabi
- Chinomso Ochie
- Olayinka A. Jones
- Theophilus Anwana
- Aishatu Umaru
- Henry Idiagbonya
- Akeem Adeleke
- Adewale Aladekoba
- Dasola Abdulraheem
- Peter Equere
- Suraj Tairu
- Kingsley Ibhadore
- Ifeanyi Echigeme
- Cyril Odogwu
- Kamaludeen Giwa
- Sakiru Ambali
- Daro Kosin
- Boluwaji Akingunsoye
- Dennis Ofuoma
- Elizabeth Adeshewo
- Abdul Akinsanya
- Adetunji Olofinlade
- Chima Orji
- Elizabeth Miller
- Chukwuemeka Okorie
- Olufemi Olufisayo Olutiola
- Abiemwense Obanor
- Bernard Ogie Oretekor
- Chibuzo Nwaonu
- Oluchi Jennifer Chimdimma Chime
- Abraham Ola Osoko
- Oluwaseun Kassim
- Ifeanyi Okoro
- Quazeem Adeyinka
- Samuel Omorodion
- Sunday Adediora
- Sunday Kunkushi
- Mkpouto Etukudoh
- Marcus Unigwe
- Blessing Uchanma
- Victor Adebisi
- Richard Ugbah
- Olaniyi Ojikutu
- Oluwamuyiwa Olawoye
- Okechukwu Amadi
- Femi Jolayemi
- Anthony Asanya
- Izuchukwu Okoye
- Ebele Agbasiele
- Olaolu Alabi
- Cletus Onyali